
12/02/2024
'IN the Name of Allah Most Gracious Most Merciful.
Cikin manyan masu rike da mukaman gwamnatin jihar Kano banda SSA da SSR wadan nan yan kuci kubamu ne, Manyan masu rike da mukaman gwamnatin suwaye suke taimakon ku ? Gwamna yace idan bazasu taimaki al'uma ba su Ajiye masa kujerar su, Don Allah suwaye sukafi kowa taimakon al'uma ku bayyanawa duniya a Comment Section, fatan mu wadan da basa taimako su fara.