Kabir Sa'idu Bahaushe

  • Home
  • Kabir Sa'idu Bahaushe

Kabir Sa'idu Bahaushe Multimedia Journalist & Consultant,Corporate Mc, Event Planner

Barkanmu da wannan rana da lokaci mafi tsada. Allah ka ba mu mai kyau a duniya da lahira.
05/04/2024

Barkanmu da wannan rana da lokaci mafi tsada. Allah ka ba mu mai kyau a duniya da lahira.

Barkanmu da wannan rana, ALLAH ya karba daga gare mu duka.
29/03/2024

Barkanmu da wannan rana, ALLAH ya karba daga gare mu duka.

Barkanmu da ibadar Azumi da kuma Juma’a!
22/03/2024

Barkanmu da ibadar Azumi da kuma Juma’a!

Barka da zuwa watan RAMADAN, Allah ya sa mu yi abota mai kyau kuma zumuncinmu ya dore har ranar Alkiyama.
10/03/2024

Barka da zuwa watan RAMADAN, Allah ya sa mu yi abota mai kyau kuma zumuncinmu ya dore har ranar Alkiyama.

CEO/Founder Kakaki Unique Awards🏅📢📢📢Alhamdulillah for the success at the 7th edition tittles Kakaki CALIBRE AWARDS 2024
28/02/2024

CEO/Founder Kakaki Unique Awards🏅📢📢📢
Alhamdulillah for the success at the 7th edition tittles Kakaki CALIBRE AWARDS 2024

Assalamu Alaikum!Wa ya shirya halarta???
10/02/2024

Assalamu Alaikum!

Wa ya shirya halarta???

Allah ka ba mu mai kyau a duniya, kuma ka ba mu mai kyau a lahira.
15/12/2023

Allah ka ba mu mai kyau a duniya, kuma ka ba mu mai kyau a lahira.

I have reached 900 followers! Thank you for your continued support. I could not have done it without each of you. 🙏🤗🎉
14/11/2023

I have reached 900 followers! Thank you for your continued support. I could not have done it without each of you. 🙏🤗🎉

Assalamu AlaikumA madadin kamfanin KAKAKI UNIQUE MULTIMEDIA CONSULTANT da ke shirya KAKAKI UNIQUE AWARDS muna gayyatar a...
10/09/2023

Assalamu Alaikum

A madadin kamfanin KAKAKI UNIQUE MULTIMEDIA CONSULTANT da ke shirya KAKAKI UNIQUE AWARDS muna gayyatar al’umma zuwa taron ba da gudunmuwar jikkunan karatu ga daliban Firamare da Sakandare don ci gaba da mai da hankali ga karatunsu.

Za a yi wannan taro ne a ranar Laraba 13 ga watan Satumba a filin makarantar Dandagoro Model Primary School.

Allah ya ba da ikon halarta, amin.

Kabir Sa’idu Bahaushe
Shugaba.

Bankwana tare da gwamnan Katsina Dallatun Katsina, Matawallen kasar Hausa Alhaji Aminu Bello Masari da karramawa ta musa...
26/05/2023

Bankwana tare da gwamnan Katsina Dallatun Katsina, Matawallen kasar Hausa Alhaji Aminu Bello Masari da karramawa ta musamman a taron Kakaki Unique Awards da nake jagoranta…

Barkanmu da SALLAH yan’uwa, da fatan alheri…
24/04/2023

Barkanmu da SALLAH yan’uwa, da fatan alheri…

Insha Allah…Tana nan tafe, ku samu cikin addu’o’inku…
03/02/2023

Insha Allah…
Tana nan tafe, ku samu cikin addu’o’inku…

I've just reached 500 followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏...
09/12/2022

I've just reached 500 followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏🤗🎉

Allah ka iya mana, a ko’ina.Fatan alheri.
26/11/2022

Allah ka iya mana, a ko’ina.

Fatan alheri.

Zaune nake abina!
05/11/2022

Zaune nake abina!

Muna gayyatar al’umma…
04/10/2022

Muna gayyatar al’umma…

ALLAH ka iya mana baki daya, ka sanya farin cikinmu a daren farko a KABARINMU
20/09/2022

ALLAH ka iya mana baki daya, ka sanya farin cikinmu a daren farko a KABARINMU

Address

Telephone

+2348038387516

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kabir Sa'idu Bahaushe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Event Planning Service?

Share