Domin Hadin Aure Don Raya Sunnah

Domin Hadin Aure Don Raya Sunnah Wannan Shafi ne da aka kirkira domin bayar da ilmin magungunan musulunci da kuma na gargajiya

MALEKaduna stateHausaZaria local government DogoA A Diploma Business MusulinchiKaratun Alkur Ani AlhamdulillahInane man ...
30/01/2025

MALE

Kaduna state
Hausa
Zaria local government
Dogo
A A
Diploma
Business
Musulinchi
Karatun Alkur Ani Alhamdulillah
Inane man Mace Mai hankalin Mai Kuma tarbiyan addinin Musulunci.

Idan akwai bazawara wacce bata wuce haihuwa Daya ba, ko wacce bata taba haihuwa ba Ina bukata Allah ya sadamu da nagari Ameeen.

Domin Karin bayani a tuntubi Admin a WhatsApp Kamar haka; 09125001781

Barka da safe Yan'uwa Dafatan Alkairi Ga Kowa Da Kowa.
30/01/2025

Barka da safe Yan'uwa Dafatan Alkairi Ga Kowa Da Kowa.

Aure Abun Alfahari NE ga Maza da Mata Allah ya wadata kowa da mata hudu-hudu masu Albarka Kuma nagari Abokanan Arziki.
01/01/2025

Aure Abun Alfahari NE ga Maza da Mata

Allah ya wadata kowa da mata hudu-hudu masu Albarka Kuma nagari Abokanan Arziki.

Celebrating my 3rd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. πŸ™πŸ€—πŸŽ‰
11/12/2024

Celebrating my 3rd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. πŸ™πŸ€—πŸŽ‰

Maganin Matsalolin SIKILA WATO SICKLE CELL ANEMIA FISABILILLAH.DON ALLAH AYI SHARE DOMIN AL'UMMA SU AMFANA.
01/11/2024

Maganin Matsalolin SIKILA WATO SICKLE CELL ANEMIA FISABILILLAH.

DON ALLAH AYI SHARE DOMIN AL'UMMA SU AMFANA.

Check out murtalakawo’s video.

01/11/2024

Check out murtalakawo’s video.

01/11/2024

Watch, follow, and discover more trending content.

yadda zaki saka saurayi ya so ki:πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’• Idan kika lura da kyau zaki ga cewa a cikin samarinki akwai wan...
09/09/2024

yadda zaki saka saurayi ya so ki:

πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•

Idan kika lura da kyau zaki ga cewa a cikin samarinki akwai wanda yake sonki sosai amma baya son nuna yana son naki, to ta yaya zaki jawo hankalin sa yazo ya fada miki da kansa cewa yana sonki kamar ya mutu. Wannan abune mai sauqin gaske wanda baya buqatar wani dogon tinani.

1. ki dinga nuna masa kema biki damu dashi ba, loqacin da kika tabbatar cewa yana kallonki to ki nuna cewa bama ki san yana wurin ba.

2. ki yawaita kwalliyar da zata tashi hankalinsa, wanda zai futo da kyawunki, wanda idan ya ganki ko baiyi niyyar miki magana ba sai yayi, kina doso inda yake ki nemi wuri ki zauna tare da qawayanki ki dinga hira dasu kamar biki san Allah yayi halitta a wurin ba.

3. ki dinga kula wasu mazan a gabansa, yanda zai fahimci cewa bawai baki da masoya bane, amma kada ki yawaita kula mazan kar ya dauka cewa araha ne dake. kuma ba ko wanne irin maza zaki dinga kulawa ba, kar a samu matsala.

4. wani loqacin idan yana tare da abokansa, kije ku gaisa dasu amma shi karma ki kalle sa, hakan zai ja hankalinsa yaji me yasa shi k**e mai hakan,ina tabbatar miki da kansa zai zo yayi miki magana.

5. ki dinga yawan yin yawo da abokinki namiji saboda hakan zai jawo hankalinsa domin ya kawo kansa.

Share This:

Wallahi Kuyi Wannan Ku Kara Jari Domin kunga yanda yake a pre market dai har yafi kudin Dogs da ya fashe jiya ko.Kada ku...
27/08/2024

Wallahi Kuyi Wannan Ku Kara Jari Domin kunga yanda yake a pre market dai har yafi kudin Dogs da ya fashe jiya ko.

Kada ku yarda wallahi a barku a baya ga link Nan

t.me/catsgang_bot/join?startapp=SlVphakeKdRzs54numhKB
Meow, lets see who is OG 😼

IDAN KASAN BAKAYI DOGS BA TO KADA KABARI DUCKS YA WUCE KA KA SHIGA KAYI SHIMA BA MININ AKEYI BA ZAKA CINYE TASK NE  KAWA...
26/08/2024

IDAN KASAN BAKAYI DOGS BA TO KADA KABARI DUCKS YA WUCE KA KA SHIGA KAYI SHIMA BA MININ AKEYI BA ZAKA CINYE TASK NE KAWAI

Tsawo ko Gajartan tocila bashi da alaka da Ζ™arfin hasken shiDa maza da yawa za su gane, da baza su damu kansu ba akan ya...
19/08/2024

Tsawo ko Gajartan tocila bashi da alaka da Ζ™arfin hasken shi

Da maza da yawa za su gane, da baza su damu kansu ba akan yanayin tsawon tocilansu.

Duk yanda daki ke da duhu, Allah ya tsara cewa tocila ko ma wani iri ne zai iya haska shi. Abinda ke da mahimmanci, mutum yasan irin batur Ι—in da yafi caja shi da kyau.

Tocila na da matuΖ™ar mahimmanci a rayuwar aure, kar ka sake ka dinga barin iyalin ka cikin matsanancin duhu har su fara tunanin neman haske. Kai ya kamata ka inganta lafiyar tocilan ka domin samun zaman lafiya.

In hasken tocila sai ahankali, akwai ingantattun hanyar Ζ™ara mishi haske.

In baka da aure bai kamata kasan mahimmancin tocila ba.

Sunana Pharmacist Musa A Bello, burina a samu ingantaccen zaman lafiya a gidajen al'ummar mu.

Allah ya Ζ™ara mana hasken ilimi mai amfani
©Pharm. Musa A Bello ✍️27th January, 2023

28/07/2024

Yan'uwa Maza Masu Son yin Aure ko masu Niyyar karawa Domin Raya Sunnah Annabi Muhammadu (s.a.w) Muna da Bazawara Yar jihar Kano Mai shekaru 35 Tana Son Tasamu Wanda zasuyi Aure su zauna da juna don Allah bisa tsarin addinin musulunci.

Don haka duk Wanda ya shirya tsaf sai yayi ma admin magana ta Whatsapp number kamar haka; 09125001781

Gaskiya Yan'uwa wallahi ku Dage da mining domin akwai alkhari a ciki Sosai kada kabari abaka labari kaima shiga wannan l...
27/07/2024

Gaskiya Yan'uwa wallahi ku Dage da mining domin akwai alkhari a ciki Sosai kada kabari abaka labari kaima shiga wannan link din kafara tara naka πŸͺ™πŸͺ™πŸͺ™

Yakamata Kuma Ayi Daku sauran kwana Bakwai kawai Avacoin ya shiga kasuwa sunce Koda Bakayi Mining ⛏️⛏️ ba kaima zaka amf...
24/07/2024

Yakamata Kuma Ayi Daku sauran kwana Bakwai kawai Avacoin ya shiga kasuwa sunce Koda Bakayi Mining ⛏️⛏️ ba kaima zaka amfana ta hanyar shiga kayi register kayi verification kayi connect din wallet sannan kaje Wajen task kayi task yin hakan Shima zai baka damar samun damar Shan Jan Miya da Kaji hankali kwance:

Kawai Kashiga wannan link din yanzun Nan

Invite your friends and get bonuses for each invited friend! 🎁

Your referral link:

Gold is where you find it.

Yan'uwa wallahi kudage kuyi kusamu Naku rabon indai zakayi kafin Ranar Daya ga Watan June zaka samu naka rabon ga Link N...
26/05/2024

Yan'uwa wallahi kudage kuyi kusamu Naku rabon indai zakayi kafin Ranar Daya ga Watan June zaka samu naka rabon ga Link Nan ashiga ayi kada kazama cikin marasa wayewa
https://t.me/tapswap_mirror_2_bot?start=r_6631760365 🎁 +2.5k Shares as a first-time gift

MAGANIN YIN JIMA'I SAMA DA SAU DAYA A LOKACI DAYA GA MA'AURATA Manzon Allah (S.A.W) Duk Wanda Yayi Saduwar Aure tare da ...
08/05/2024

MAGANIN YIN JIMA'I SAMA DA SAU DAYA A LOKACI DAYA GA MA'AURATA

Manzon Allah (S.A.W) Duk Wanda Yayi Saduwar Aure tare da iyalin shi Kuma Yanason karawa a wannan lokacin to yayi alwala a tsakanin wannan Saduwar da ta gaba da zai Kara.

Tabbas ma'aurata suna yawan tambaya ko yawan complain ga masu magani cewa Basu iya Kara Saduwar aure da iyalan su bayan Saduwar Farko da Sukayi.

To Kusani wannan shine Babban magani akan wannan matsalar da Manzon tsira ya fitar ga masu wannan bukatar domin ita alwala ko wanka bayan Saduwar yanasa kofofin jikin Dan'adam suna komawa su rufe ne don haka wata sabuwar sha'awa zata iya zo Maka a wannan lokacin.

Allah yasa mudace Ameeen.

Daga Taskar Murtala Kawo Karkashin Cibiyar Magungunan ta Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store kawo kaduna
08037624598
Everyone Business

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Domin Hadin Aure Don Raya Sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category