03/11/2023
SANARWA!! SANARWA!! SANARWA!!
TA MUSAMMAN DAGA FADAR SUNUSI BATURE DAWAKIN TOFA
Mu Yan kwankwasiya ne Kuma wannan sanarwar ta shafi kowa
SANARWA Ankusa a fara zaman court
Kuma Muna so kowa yasani cewa
baza mu yarda da wannan tsarin da aka yi mana zalinci akan shi ba wato ( ZOOM )
INEC ta tabbatar da ingancin dukkan ƙuri'un da aka kaɗa, wanda har ma ta ƙalubalanci hanyar da Kotun ta bi wajen karɓar shaidar.soke zaben
Ta kuma tabbatar da cewa har ta sanar da sak**akon zaɓe babu wani Agent daga wata jam'iya da ya ƙalubalanci ingancin ƙuri'un da aka kaɗa. Kuma dukkannin Presiding officers sun tabbatar da ingancin dukkannin ƙuri'un da s**a ƙirga s**a shigar cikin lissafi tare kuma da rattaba hannu. Babu kuma wani agent daga wata jam'iya da bai sa hannu kan cewar ya yarda da lissafin da aka yi tun daga kan akwatina ba.
A kan haka, shekarun baya Kotun Ƙoli ta yi hukunci akan babu wanda yake da ikon soke wata ƙuri'a da hukumar INEC ta tabbatar da ingancinta, har ma kuma ta lissafa.
A taƙaice dai bisa hukuncin Kotun Ƙoli, babu wani Alƙali da yake da hurumin soke ƙuri'un da hukumar zaɓe ta tabbatar da ingancin su, ta kuma lissafa.
sukuma azzaluman karyarsu takare wlh
Kuma muma Yan kwankwasiya muyi ta yayada wannan maganar domin su sandacewa sunyi karya
Abba Kabir Yusuf zama Daram da izinin Allah..
Daga fadar SABATURE dawakin tofa
Evryone